'Yan Najeriya Sun Goyi Bayan Buhari

Yan APC dake kasashen Scandinavia sun bada wani gargadi akan wadanda suke sukar yaki da rashawar da shugaba Buhari yakeyi.
Ko’odinatan kasar, Ayoola Lawal ya bayyana cewa abun takaici ne ace yaki da rashawar da shugaba Buhari yake yi bata lokaci ne.
Yace: ”A dubar data dace, yaki da rashawa da akeyi ba bata lokaci bane. Ba kuma musanta aikin daya dace bane. Idan dai har abunda wasu suke gani cewa bata lokaci ne zaya kawo mutunci da kuma bin doka da tsari, toh wannan zaya zama mafi girman romon Damakaradiyya da najeriya ta taba samu.”
Ko’odinatan kuma ya nuna rashin amincewar shi akan yadda wasu manyan kasa ke kokarin hana binciken amma kuma basu hana na barayin gwamnati yin sata ba.
Naij.com has launched its Hausa service. Please help us to improve our quality by rating the clarity of language in the article above
Thanks For You Reading The Post We are very happy for you to come to our site. Our Website Domain name http://gurusfanz.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment