Aisha Buhari Ziyarci Asibiti A Yola
A Alhamis 17, ga watan Satumba, mata Shugaba Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta ziyarci Asibitin Tarayya a Yola, birnin Jihar Adamawa.
Idan baza ku manta a mako da ya wuce ba, fashewar ta fice a sansanin Malkohi na masu gudun hijira a Yola.
Akwai imani wanda yan kungiyar Boko Haram sune sunyi wannna hare-haren. Amma ba kungiyar ta dauke alhakin na hare-haren. Mutane da yawa sun samu rauni. Bayan haka, sun dauke sun zuwa asibiti da sauri.
Shugaba Muhammadu Buhari ya zargi hare-haren. Da kuma yace wannan kamar aikin mugu da aikin matsorata ne. Shugaban Kasa ya umurci hukumomin dasu hana iri wanna hare-haren ya kamata dasu tabbatar tsaro acikin da gafe sansanin masu gudun hijira a kasan
Mata Shugaban Najeriya kuma bata yi banbanci na wahalar wadanda kan harin bam ba. Da kuma ta zo asibiti akan nuna juyayi na mutane sun samu rauni.
Ga hotunan daga Jaridar The Nation a kasa:
Thanks For You Reading The Post
We are very happy for you to come to our site. Our Website Domain name
http://gurusfanz.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Comments