Yan Boko Haram Bai Zasu Shiga Legas Ba - Owoseni

Bayan labarin da aka samu cewa yan Boko Haram na kokarin kai hari a Jihar Legas, Jam’ian tsaro sun bayyana cewa zasu hana haka daga aukuwa.
Fatai Owoseni, Kwamishinan Yan Sanda ne ya bayyana haka bayan taron zauren tsaro na Jihar da aka gudunar.
Owoseni yace: “Yana da kyau mu hana yan bindiga shigowa cikin gari. Mun sanya wasu matakai domin hana aukuwar hakan. Za mu ringa bincike akan duk wasu wurare  da ake zargi. Zamu ringa sanya ‘check points’ lokaci lokaci.”
Kwamishinan kuma ya shawarci mutane dasu cigaba da bin Doka, sannan su cigaba da kasuwancin su kada suji tsoron komai. Yace:
“Zauren ya duba ne yadda watan daya shude ya kasance domin samun mafita. Misali, kamar kasuwanci akan hanya, fashi da makami, da kuma yiyuwar shigowar mayakan Boko Haram.”
Naij.com has launched its Hausa service. Please help us to improve our quality by rating the clarity of language in the article above
Thanks For You Reading The Post We are very happy for you to come to our site. Our Website Domain name http://gurusfanz.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment